MUSIC: Umar M Shareef - Duniya Gidan Kashe Aho 2019 Song


* Duniya Gidan Kashe Ahu Ciki,  
* Duni Gidan Kashe Ahu DaniM ukaniyin Soyayya Kece Wadda Ni Nagani Nagani, Ki Ka Zam Zabi Na, 
* Ya Raye Iye Nanaye Soyayya,  
* Nai Gamo Da Farar Yarinya Mai Kunya,  
* Yar Gida Ta Mutunci Tarbiyya,  
* KyaKyKyawa Ce,  
* Ni Na Dace,   
* KaunarKi Nake Da GasKia Na Shirya,  
* Inda Zakiy Mini Saina Zarcema Tsara

** KaunarKa A Zuciya Ka Sheda,  
** Komai Za.ace Dakai Ido Na Kauda,  
** Ko Babu Sadaki Zanace Na Yarda, * 
* Ni Na Amince,  
** Naki Na Kauce,  
** A Cikin Dukkanin Samari Kai Natstsaida,  
** Kai Dai Ne Kai Mini Don Haka Na Kyale Saura..

DOWNLOAD MP3

No comments:

Post a Comment