AUDIO : Sabuwa wakar Rarara : Yanci Na Bana Kudi Bane


A Yau mun sake kawo muku sabuwa wakar shahararren mawakin zamani nan na siyasa wato dauda kahutu rarara wanda a wannan sabuwa wakarsa ya sanya mata suna "Yanci Na Bana Kudi Bane".

Ma'ana yana nufin cewa shi kuri'arsa bata kudi ba ce ta nemowa kansa yanci ne bawai a bashi kudi ba kawai a'a.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-


🎶Kusamana sautin baba
🎶 Wannan wakar bata kudi bace ba
🎶 Yanci bana kudi bane ba

🎶 Anso a bamu daloli munki karba
🎶 Nace kugayamusu yanci bana kudi bane ba.

🎶 Kuma wakar bana kudi bane ba
🎶 Dani mai wakar bana kudi bane ba
🎶 Da duk yayana bana kudi bane ba.

🎶 Abokina bana kudi bane ba
🎶 Yayan yayana bana kudi bane ba


Download Audio Now

No comments:

Post a Comment