* Kece Zan Baiwa Soyayya Ta,
* KarKiymin Rowa, Kicemin Gata,.
* Haka Zaisa Nai Shewa, Kuma Zan Alkinta,.
* Na Zama Mai Sa,a Tunda Gani Da Autar Mata..
* Kai Ne Mai Bayar Da Sahihin Labarina,
* Tunda Kaine Ke Rike Da Igiyoyin Linzamina,
* Haka Nan Kaine Zakka Zamo Cikokin Tarihina,
* Ba Wani BayanKa, Duka MazaJe Kai Musu Rataa,..
DOWNLOAD MP3
No comments:
Post a Comment