Jaruma Aisha Tsamiya Ta HasKaka A Wadannan Hotunan, Jarumar Dai Itama Yar Kwalisa Ce Domin Tana Sakan Kyawawan Hotunan Akai Akai Zuwa Ga Masoyanta ...
Wannan Karon Ma Ta Sake Zuwa Da Wasu Zafafan Hotunan Nata
CIKIN HIJABI
Jarumar Ta Fito Cikin Hijabi, Sai Dai Na Tallan Hijaban Ne
No comments:
Post a Comment