Wannan dai wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka nazir m ahmad ya fitar a matsayin goron sallah ga masoyansa.
A gaskiya wannan waka tayi dadi sosai wanda ita kunka jita zaku gaskata zance na da kuma sallamawa ga sarkin wakar sarkin kano.
Download Audio Now
@HausaLoaded.Com
No comments:
Post a Comment