MUSIC: Umar M Shareef Hauwa Kulu Song 2


SauKar Da Sabuwar Wakar, Fim Din Hauwa Kulu, Fim Din Da Jarumi Umar M Shareef Tare Da Jaruma Hassana Muhammad Su Fito Su Taka Rawa A Cikin Shirin...

Wannan Itace Waka Ta Biyu Na Shirin Bayan MUSIC: Umar M Shareef Hauwa Kulu Song, SauKar Da Wannan Ma Domin MorewarKu..


DOWNLOAD MP3

1 comment:

  1. Tabbas wannan waqar ta hauwa'u kulu tayi dadi Umar m sharing Allah ya qara basiru da Nisan kwana

    ReplyDelete